Allah help you

Sojojin Nigeria a yankin arewa maso gabasa, akokarin su nayakar yan Boko Haram ,

A ziyarar da shugaban hafsoshin sojojin kasa na Nigeria ya kaimasu a fagen daga

Yanuna cewa dasu tsaya Kai da fatan ganin an kauda masu tayar da kauar baya a ko Ina achikin kasar.

Leave a Comment